A gyara dokar aikin ‘yan sanda saboda ta kunshi nuna wa mata bambanci –Sanata Remi Tinubu
Sanatar wadda ta fito daga Lagos, ta ce dokar daukar aikin dan sanda ta nuna bambanci ga mata.