Abin da ya sa ba zan sauka daga shugabancin Majalisar Dattawa ba – Saraki
A lokacin da ake wannan taron manema labarai, Kakakin Majlisar Tarayya, Yakubu Dogara na zaune a gefen sa.
A lokacin da ake wannan taron manema labarai, Kakakin Majlisar Tarayya, Yakubu Dogara na zaune a gefen sa.
Mu ba butulu ba ne, komai ruwa komai iska mu na tare da Sanata Saraki.
A cikin watan Afrilu na wannan watan ma an buga rahoton yadda ta sakar musu naira bilyan 10 a bagas.
Sau uku suna gayyatar sa amma bai samu daman zuwa zauren majalisar ba har yanzu.
Motocin dai an shigo da su ba bisa ka'ida ba, kuma aka alakanta wata motar cewa ta Shugaban Majalisar Dattawa, ...
Sanatar wadda ta fito daga Lagos, ta ce dokar daukar aikin dan sanda ta nuna bambanci ga mata.