KARIN WA’ADI: Buhari ya yi daidai – Tinubu byAshafa Murnai March 28, 2018 “Wannan rana abin farin ciki ce ga dukkanin masu so dimokradiyya tabbatacciya ta dore a kasar nan.