Jarirai 3000 ne aka haifo a sansanonin ‘yan gudun hijira dake Barno cikin watanni uku da suka gabata
An samu haka ne saboda karuwa da aka samu na maauranta da suke zama a sansanonin dake jihar.