Coronavirus: El-Rufai ya saka hannu a saki bursinoni 76 byMohammed Lere April 14, 2020 0 Sanarwar ta nuna cewa za a sallami bursinoni 73 daga gidan yarin Kaduna, uku a na Kafanchan.