ZAMFARA: APC ta soke zaben fidda gwani na gwamna, babu sanarwar ranar sake zabe byAshafa Murnai October 4, 2018 Da farko 1 Ga Oktoba aka shirya gudanar da zaben, amma hargitsi ya sa aka soke.