Ba za mu yarda a rika kiran Najeriya kasar da ta kusa durkushewa – Jam’iyyar APC
Jam’iyyar APC mai rike da akalar mulki, ta ki amincewa a kira Najeriya kasar da dab da rugujewa.
Jam’iyyar APC mai rike da akalar mulki, ta ki amincewa a kira Najeriya kasar da dab da rugujewa.
Buhari ya yi wannan kira ne a taron Bunkasa Tattalin Arzikin Kasa karo ta 25 (NES25) da ake yi a ...