SUNAYE: El-Rufai ya mika sunayen kwamishinoni 13 majalisar Dokoki na jihar byMohammed Lere July 3, 2019 El-Rufai ya aika da sunayen mutane 11 saura mutane uku da ya ce zai aika daga baya.