Rundunar ‘yan sanda sun fada tarkon masu yada labaran karya kan Samuel Ogundipe – Babban Editan PREMIUM TIMES
Rundunar 'yan sanda sun fada tarkon masu yada labaran karya
Rundunar 'yan sanda sun fada tarkon masu yada labaran karya
Alkalin kotun Abdulwahab Mohammed ya amince a ba da belin Samuel kan naira 500,000 da wani mazaunin kusa da kotun.
An yi kira ga shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sa baki a saki Samuel Ogundipe.
A nan lauyan kotun ya amince da a ba Samuel waya ya kira editan sa.
kungiyoyin kare hakkin dan Adam na duniya sun yi tir da wannan abu kuma sun yi kira da a gaggauta ...
Dan jarida Samuel Ogundipe ne ke tsare a hannun 'yan sandan.
Su kan su 'yan sandan ba su san ko waye Kassim ba.