DA SAURAN RINA A KABA: Yadda Boko Haram su ka tare hanyar garin Buratai su ka kwashi matafiya
Lokacin da sojoji su ka shiga Dajin Sambisa, sun ƙudunduno littafin Sahih Buhari su ka kai wa Shugaba Muhammadu Buhari
Lokacin da sojoji su ka shiga Dajin Sambisa, sun ƙudunduno littafin Sahih Buhari su ka kai wa Shugaba Muhammadu Buhari
Sojoji sun yi haka ne bisa dalilin aikin da suka yi na fafarar Boko Haram da ke yankunan kewayen kauyen.
Wadannan kasashe uku na fama da ta'addancin Boko Haram, kuma duk sun hada kan iyaka da Najeriya.
Daliban Chibok shida kadai ne aka gani a Sambisa
"Mu na ce wa mayakan sa kowa ya yi saranda ko kuma su ji a jikin su."
“Yayin da rundunar sojojin Nijeriya ce ke da alhakin dakile ta’addanci a Arewa maso Gabacin kasar
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.
Buratai ya fadi haka ne a wata sako da ya fitar wanda kakakin rundunar soji Janar Sani Usman ya saka ...
Wata kungiya ce mai zaman kanta ta dauki nauyin yaran.
An kawo ta Abuja wajen sauran ‘yan matan.