Shugaba Tinubu ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan Marigayi Usman Pategi ‘Samanja’
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya mika ta'aziyyar sa ga iyalan marigayi Usman Baba-Pategi, da aka fi sani da 'Samanja'.