HARAJI: Bankin CBN ya zabga harajin ajiya da cirar kudi a bankuna byAshafa Murnai September 18, 2019 0 Wannan kakkausar sanarwa ta fito ne jiya Talata daga Babban Bankin Najeriya, CBN.