BOKO HARAM: Sojoji sun sallami yara 223 da aka zarga da mu’amala da ’yan ta’adda
An sallame su bayan an tantance su daga zargin kusanci da kuma mu’amala ko kuma yi wa Boko Haram aiki.