TAMBAYA: Shin awane lokaci akeyin Niyyar alwala? Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Amma a farkon alwala mutum zaiyi nufin ibada ne a lokacin wanke hannunsa.
Amma a farkon alwala mutum zaiyi nufin ibada ne a lokacin wanke hannunsa.
Duk da kin zabe na da mutanen Abuja suka yi, zamu tabbata sun samu aminci
Gwamna Mala Buni yana yi wa mutanen jihar Yobe fatan Alkhairi da fatan ayi sallah lafiya.
Idan ba a manta sarkin Katsina Abdulmumini ya koka kan yadda mahara suka addabi mutanen jihar.
Ganduje ya ce ya riga ya nada sabbin sarakunan kafin umarnin kotu.
Mutukar mutum na son ya sallaceta Sallar kasaru, to ya yita kafin shiga anguwarsu.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Makaruhi ne yin Sallah da matsatsun kaya ga na-miji da macce. Kuma hakan na iya kai ga Haramci.
Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.
Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.