Daliban makarantar Chibok 30 suka rage a raye ba 15 ba – Salkida
A wancan karon dai Salkida dalibai 15 ne suke a raye.
A wancan karon dai Salkida dalibai 15 ne suke a raye.
" Kuma ma duk 15 din basu karkashin Shugaban Kungiyar, Abubakar Shekau domin suna tare da mazajen su ne da ...
Sauran matan duk sun mutu a arangamar sojin Najeriya da 'yan Boko Haram din.