Yadda korarren Shugaban Hukumar Bada Wutar Karkara ya buɗe asusun banki 37, suka yi wa kuɗaɗen hukumar ƙarƙaf
PREMIUM TIMES dai ta ci karo da rahoton na EFCC, kuma ta dafe, ba ta bari ya suɓuce ba. Ga ...
PREMIUM TIMES dai ta ci karo da rahoton na EFCC, kuma ta dafe, ba ta bari ya suɓuce ba. Ga ...
Wannan umarni da Buhari ya bayar ya soke dakatarwar da Ministan Lantarki Sale Mamman ya yi wa Ogunbiyi.