Lauyoyin Magu sun ce tabbas Salami ya ce ya yi da-na-sanin shugabancin Kwamitin Binciken Magu
Kwamitin dai ana daukar duk bayanan komai a kyamara, a dukkan zaman da ya ke yi a Fadar Shugaban Kasa.
Kwamitin dai ana daukar duk bayanan komai a kyamara, a dukkan zaman da ya ke yi a Fadar Shugaban Kasa.
Muna zaune a lokacin da Salami ya zo ya zauna sai ya girgida kai ya ce, na yi nadamar shugabantar ...
Wannan kalamai da Salami yayi sun fito ne daga wasu Lauyoyi biyu dake wurin a lokacin da Maisharia Salami ya ...
Daga nan ya ce Magu ba zai kara zura ido ana kala masa kage da kazafi da sharri ba. Duk ...
Mai Shari'a Salami ne kadai wanda ba ya tare kowane bangaren masu zargin Magu.
Saboda haka ya ce jama'a su rika yin nesa-nesa da wasu rahotannin da ake bugawa masu muzanta kokarin da Kwamitin ...