An cire ni saboda Ministan Ilmi ya zarge ni da karbar kashe-mu-raba – korarren shugaban TETFund
“Na yarda idan an kama ni da laifi ya yanke min hukuncin kisa.” Inji Baffa.
“Na yarda idan an kama ni da laifi ya yanke min hukuncin kisa.” Inji Baffa.
Fonki ya ce har yanzu dai da sauran shugaban makarantar da malami daya da suka rage a hannun maharan
Majiyar jami’an sojoji sun tabbatar da cewa an gudu da daliban ranar Lahadi.
Idan da an amince da wannan tsari, iyayen yara za su rika biyan kudin makaranta a kan tsarin yawan ‘ya’yan ...
Har yanzu babu wani jami'in gwamnati
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
Da kyar dai aka samu aka tausasa matasan
Yau Talata da misalin karfe 9:10 na safe ne gobara ta tashi a ofishin kula da jarabawar sakandare ta WAEC ...
Alkali Fati Auna ta ce za'a ci gaba da shari'a ranar 5 ga watan Afrilu, 2017.