KANKARA 333: Yadda makiyaya su ka ceto min yaro na – Aminu Male
Tuni dai Boko Haram su ka yi ikirarin sace yaran, kamar yadda wani faifai ya bayyana Shekau na bayani.
Tuni dai Boko Haram su ka yi ikirarin sace yaran, kamar yadda wani faifai ya bayyana Shekau na bayani.
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
GCE jarabawa ce ta daban, wadda ake rubutawa cikin watan Nuwamba kuma a fito da sakamakon ta cikin watan Disamba.
Bayan an raba gidajen, daga baya gwamnatin jihar ta gano cewa duk ba a zauna cikin gidajen ba.
An kai matsayin da har luwadi suna yi da dalibai maza.
Mutane uku ne, Kalu Kalu, Labaran Isma’il da kuma Hassy Kyari suka maka Shugaba Buhari kara cewa bai cancanta ya ...
Iyayen dalibai Musulmi sun gargadi shugabar sakadaren ISI
“Na yarda idan an kama ni da laifi ya yanke min hukuncin kisa.” Inji Baffa.
Fonki ya ce har yanzu dai da sauran shugaban makarantar da malami daya da suka rage a hannun maharan