HADARIN MOTA: Mutum daya ya rasu, wani ya ji ciwo a jihar Kano byAisha Yusufu July 4, 2019 0 Mohammed yace wannan abin tausayin ya faru ne ranar Alhamis da karfe 8:52 na safe.