Sanata Saidu Kumo ya rasu byAshafa Murnai December 27, 2020 0 Saidu Kumo yaya ne ga Tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya, Aliyu Modibbo, Danburam Gombe.