Ban yi wa masu zanga-zangar #EndSARS lakabi da marasa Addini ba kamar yadda Sahara reporters ta ruwaito – Zaharaddeen Sani
Ita kuma sahara reporters da ta ke karan farautar makiya Najeriya, su sani ba haka aikin jarida yake ba.
Ita kuma sahara reporters da ta ke karan farautar makiya Najeriya, su sani ba haka aikin jarida yake ba.
Baya ga haka kuma hukumar ta biya shi Naira 100,000 kamar yadda kotu ta umurce ta.
‘Tsoffin ‘yan alewa ba su iya ceto Najeriya, sai matasa sabbin-yanka-rake.”
Fitowar Sowore ke da wuya sai magoya bayan sa suka fara kiran sa da: “Shugaban Kasa.”
An kama shi yau Talata da misalin karfe 11:30, ranar 13 Ga Maris, 2018. Sun bayyana masa cewa daga Shiyyar ...
Sowore ya fadi dabarun da zai bi ya tika Buhari da kasa, makomar kamfanin sa da sauran su.