Legas ce babbar tashar lodin safarar mutane kamar bayi – NAPTIP
Gudanar da aikin kuma zai tafi ne ƙarƙashin Ofishin Hana Safarar Muggan Ƙwayoyi na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNODC) da kuma ...
Gudanar da aikin kuma zai tafi ne ƙarƙashin Ofishin Hana Safarar Muggan Ƙwayoyi na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNODC) da kuma ...
Ikponmwosa mai shekaru 31 ya ce ya fada hannun wadannan mutane a loka in da ya nemi ficewa daga Najeria ...
Ya kuma koka da irin yadda ake samun masu safarar kwayoyi daga Najeriya zuwa cikin Saudiyya.
Da yawa daga cikin su sun makale a kasar babu yadda za suyi su dawo Najeriya ma.
Akalla an yi lodin daliban sakandare 100 daga Sakandaren Idogbo da ke Benin a jihar Edo zuwa kasar Libya a ...
An dai kama tirelar cike da maganin ne a unguwar Dutsin-reme a Katsina.
Blessing ta ce inda ake kara cin wata tsananin bakar wahala sai cikin sansanin da su ke killace jama’a.
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.