‘Yan bindiga sun yi awon gaba da dagace da wasu mutum biyu a Katsina
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da dagacen kauyen Ummadau dake karamar hukumar Safana Barau Muhammadu da wasu mutum biyu. Maharan ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da dagacen kauyen Ummadau dake karamar hukumar Safana Barau Muhammadu da wasu mutum biyu. Maharan ...
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina ne ya bayyana cewa Gwamnatin Katsina ta karɓi kuɗin har naira biliyan 6 25
Ya ce duka 23,000 din sun fito ne daga jihohin Sokoto, Zamfara da kuma Katsina.
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka
Na fi ku damuwa da wannan abu da ke faruwa, saboda na san sai Allah ya tambaye ni a Ranar ...
Ba irin auduga za aka aiko mana da shi, matsalar tsaro ne ya ke ci mana tuwo a kwarya
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...
Maharan sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 kudin diyya inda daga baya suka rage zuwa miliyan 40.
Gungun masu kare Shema a karkashin jagorancin babban lauya J.B Daudu, A.T Kehinde, B.Y Kura da kuma Uyi Igunma, sun ...