RASHIN TSARO A KATSINA: Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 30 a yankunan Dutsinma da Safana
An ce maharan sun sake kai wani harin a Dogon Ruwa, 'Yarkuka, Rimi, Lezumawa da wasu ƙauyukan.
An ce maharan sun sake kai wani harin a Dogon Ruwa, 'Yarkuka, Rimi, Lezumawa da wasu ƙauyukan.
An tabbatar da cewa an ga irin su a yankunan Tsaskiya, Runka, Gora, Labo da wasu ƙauyuka na cikin ƙananan ...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da dagacen kauyen Ummadau dake karamar hukumar Safana Barau Muhammadu da wasu mutum biyu. Maharan ...
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina ne ya bayyana cewa Gwamnatin Katsina ta karɓi kuɗin har naira biliyan 6 25
Ya ce duka 23,000 din sun fito ne daga jihohin Sokoto, Zamfara da kuma Katsina.
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka
Na fi ku damuwa da wannan abu da ke faruwa, saboda na san sai Allah ya tambaye ni a Ranar ...
Ba irin auduga za aka aiko mana da shi, matsalar tsaro ne ya ke ci mana tuwo a kwarya
Wadanda suka yi garkuwa da Alaramma Ahmad Sulaiman, sun nemi a bisa su diyyar naira miliyan 300 kafin su sake ...
Maharan sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 kudin diyya inda daga baya suka rage zuwa miliyan 40.