Gwamnatin Buhari ta himmatu ka’in da na’in wajen karɓo sauran ‘yan matan Chibok – Minista Sadiya
Za mu yi dukkan abin da ya kamata don mu ba kowane yaro ɗan Nijeriya damar ficewa daga ƙangin fatara ...
Za mu yi dukkan abin da ya kamata don mu ba kowane yaro ɗan Nijeriya damar ficewa daga ƙangin fatara ...
Ainihin waɗanda aka kirkiro shirin domin su ba su bane ke amfana, abin yakon na ƴan uwa da abokan arziki.
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Minista Sadiya Farouq ce ta bayyana hakan a wajen bikin ƙaddamar da shirin wanda aka yi a Dutse, babban birnin ...
Sadiya ta yi kira ga gwamnati da ta ci gaba da bada goyon baya don tabbatar da cewa an kyautata ...
Shirin N-Power na cikin shirye-shiryen ayyukan inganta rayuwar al'umma (SIPs) da wannan ma'aikatar ke sanarwa.
Sanata Kashim Shettima ne ya fara bude wutar rokon Buhari ya cire shugabannin tsaron kasar nan.
Na gode wa Shugaba Muhammadu Buhari da Minista Sadiya Umar Farouq saboda fito da waɗannan tsare-tsare na cigaban ƙasa
Zuwa yanzu, sama da mutum 78,000 ne su ka amfana daga tsare-tsaren rage ƙuncin rayuwa a Jihar Bauchi.
Wannan ya na cikin wasu takardun bayanan da ma'aikatar ta aika Majalisar Tarayya ga Kwamitin Yaki da Fatara da Talauci.