Gwamnatin Tarayya ta fito da shirin agajin al’umma na tsawon shekara 5
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osibajo, shi ne ya ƙaddamar da shi a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osibajo, shi ne ya ƙaddamar da shi a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar ...
A sanarwar da mai taimaka wa ministar ta musamman a aikin yaɗa labarai, Halima Oyelade, ta bayar, an ruwaito ministar ...
A Pemi da ke Jihar Borno ma, a wannan ranar, 'yan ta'addar sun kashe mutum biyar tare da lalata majami'u ...
Daga bisani ministar ta miƙa tsabar kuɗi ga wasu daga cikin matan karkarar.
Wannan ibtila'i ya faru ranar 24 ga Oktoba wanda akalla mutum 7200 sun rasa matsuguni.
Matasan sun garzaya har majalisar Kasa domin mika kukan su ga majalisar.
Za a raba abincin da kudaden ko'ina, amma dai a kowace jiha ko gari, to kashi 25 bisa 100 ne ...