Za a tura zaratan sojojin sama 150 a Taraba
Za a gagguta tura zaratan sojojin sama 150 zuwa domin aikin taimakawa a wanzar da tsaro a jihar Taraba.