BUHARI YA FUSATA: Abinda kuke yi game da tsaron kasa bai gamsar da ni ba – Buhari ga manyan hafsoshin tsaron Najeriya
Ya gargade su da su maida hankali su je su yi aiki tukuru ko kuma ya dau mataki akan su.
Ya gargade su da su maida hankali su je su yi aiki tukuru ko kuma ya dau mataki akan su.