Yadda hoton Rahama Sadau ya jawo cece-kuce, zage-zage da izgilanci a yanar gizo
Bayan su ta dauki wasu wanda ba su nuna haka ba.
Bayan su ta dauki wasu wanda ba su nuna haka ba.
Bayan haka ta bayyana yadda zaman Gida Dole saboda Korona da aka sa kowa yayi a Najeriya ya takurata matuka.
Ta doke abokanan sana'ar ta da suka shiga gasar, Halima Ateteh da Aisha Tsamiya.
Ali yana da aure da 'Ya'ya biyu sannan shi ne ya ke bi wa Rahama Sadau a yawan mabiya a ...