Ko ‘yan sabuwar PDP sun fice daga APC, Buhari zai ci zabe a 2019 – Inji El-Rufai
El-Rufai ya fadi haka ne a fadar shugaban Kasa bayan ganawa da yayi da shugaban Muhammadu Buhari.