Dalilin da ya sa muka rusa gidajen karuwai da mashaya a Sabongari – Usman
Usman ya ce wasu gidajen giyan da karamar hukumar ta rusa basu da lasisin bude shago irin haka a jihar.