SABON TSARI: Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya za su fara more abinci mai gina jiki
Gwamnatin Tarayya ta amince da ɓullo da shirin Samar da Abinci mai Gina Jiki ga Ma'aikatan Gwamnatin Tarayya.