KORAFI: An yi kira ga gwamna Uba Sani ya sauke shugaban kwamitin shirya musabaƙa kan zargin handama da babakere
Ƙungiyar ta ce wannan abin kunya ne. Iyaye da dama sun nuna takaicinsu kan yadda 'ya'yansu duka dawo gida "hannu ...
Ƙungiyar ta ce wannan abin kunya ne. Iyaye da dama sun nuna takaicinsu kan yadda 'ya'yansu duka dawo gida "hannu ...
Kakakin majalisar Wakilai, wanda ɗan asalin yankin Sabon Gari ne, umarci hukumar bada agajin gaggawa ta Kasa NEMA,
Hukumar Zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Sabongarin Zaria ranar 19 ga Yuni.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta dakatar da wasu mambobin ta guda uku na tsawon watanni 9.
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.
Wadannan kauyuka kuwa sun hada da Tipchi, Deru, Sabon Gari, Tudun Wada da Barawo duk a gundumar Burra.
Kungiyar Hisba a jihar Jigawa ta kama kwalayen giya 37 da karuwai 48 a karamar hukumar Taura.
Isah ya ce yin haka karantarwar shugaban su ne wato ibrahim El-Zakzaky.
Wannan abin mamakin ya faru ne a Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge.
A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.