‘MUN SHAIDA’ Gwamnati ta raba wa talakawa naira bilyan 23.7 na kudaden da Abacha ya boye -Inji Kungiya
Rahoton da kungiyar ta fitar ta ce an raba wadannan zunzurutun makudan kudade bisa umarnin da Shugaban Kasa ya yi ...
Rahoton da kungiyar ta fitar ta ce an raba wadannan zunzurutun makudan kudade bisa umarnin da Shugaban Kasa ya yi ...
“ Sahihancin zabe ya dogara ne ga irin sahihan mutanen da aka dora domin su gudanar da ayyukan zaben.