Yau za a sheka ruwan sama a yawancin biranen kasar nan –Hukumar NiMet byAshafa Murnai May 21, 2018 Yau ana sa ran za a sheka ruwan sama a biranen kasar nan da dama.