Za a zabga ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 9 a Najeriya daga ranar Laraba – Hasashen NiMet
Ana sa ran samun ruwan sama kamar da bakin kwarya daga safiyar yau Laraba a sassan Oyo, Kwara, Osun, Ekiti, ...
Ana sa ran samun ruwan sama kamar da bakin kwarya daga safiyar yau Laraba a sassan Oyo, Kwara, Osun, Ekiti, ...
Hukumar NiMet ta bayyana cewa akwai yiwar za a yi ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohin Delta, Bayelsa, ...
Hukumar ta ce a dalilin ruwan saman da za a rika samu za a yi fama da zaizayar kasa, ambaliyar ...
Kwamishinan Muhalli na Jihar Kogi, Vitor Omoyefe ya ce aƙalla ƙananan hukumomi 10 ne ambaliyar ta mamaye a halin da ...
Yau ana sa ran za a sheka ruwan sama a biranen kasar nan da dama.