RUWA DA ISKA: Mutum daya ya rasu, gidaje 100 sun lalace a Daura
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.
A karamar hukumar Kiyawa iska ta shafi mutane 108 sannan ta rusa gidaje 228 a kauyen Shuwarin.
Mutane 52.3 a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun fi fama da rashin samun tsaftatacen ruwa.
Alkali ya daga sauraren karar zuwa 20 ga watan Fabrairu.
Mutane 12 ne suka rasa rayukan su
Ya ce to wannan ne ganin da aka yi mata na karshe.
Akwai wasu jiragen da ake sauraro guda 26.
Ministan Gona Audu Ogbe ne ya bayyana haka a Katsina ranar Lahadi da ta gabata.
Ya ce an kai gawawwakin mutanen da suka rasu Damon ajiye gawa na wani asibiti da ke Yauri.