RASHA 2018: Denmark ta raba maki da Australia
Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.
Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.
Kasar Rasha ta lallasa Egypt da ci 3 da 1.
Tare da Super Eagles din akwai mai horar da 'yan wasan Rohr.