‘Mun janye shiga NATO, a daina yaƙin haka nan a zauna lafiya, tunda Turawan Yamma ba ‘yan amana ba ne’ – Zelensky
Wannan jarida a lokacin ta buga labarin Cewa Ukraniya ta janye tunanin shiga ƙungiyar NATO -Zelensky, Shugaban Ukraniya.
Wannan jarida a lokacin ta buga labarin Cewa Ukraniya ta janye tunanin shiga ƙungiyar NATO -Zelensky, Shugaban Ukraniya.
Maimakon a tsaya ɓata lokacin rubuta wasiƙa mai ɗauke da shafuka takwas, su buɗe hanya mana kawai a fice daga ...
Wannan jarida ta bada rahoton yadda Ukraniya ta yi fatali da buƙatar Rasha na ta yi sarandar birnin Mariupol.
A na sa bayanin, shugaban Ukraniya Volodymyr Zelenskyy ya gode wa Amirka bisa ga abin da ya kira riƙe masa ...
Dukkan waɗanda aka kashe dalilin wannan yaƙi, an kashe su ne saboda gazawar NATO da rashin haɗin kan ƙasashen da ...
Rasha ta amince ta tsagaita wutar yini ɗaya, domin kwashe mutanen da ke biranen Mariupol da Volnovakha da ta hana ...
Stoltenberg ya ce, "babban nauyi da haƙƙin da ke kan NATO shi ne mu tabbatar mun hana wannan yaƙi fantsama ...
Ya ce Ma'aikatar Ayyukan Jinƙai da Agaji ce ta rubuta takardar buƙatar waɗannan kuɗaɗen domin a yi aikin kwaso yan ...
Sai kuma ya ce amma mafi alheri shi ne shiga tsakani domin a tautauna samun daidaiton dakatar da yaƙi, don ...
Yayin da Ƙungiyar Ƙasashen Afrika (AU) ta yi tir da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraniya, tuni Birtaniya ta ...