Cibiyar Nazarin Gine-gine ta Najeriya reshen jihar Kano ta yaba rushe-rushen da gwamnatin Kano ke yi
Cibiyar Nazarin Gine-gine ta Najeriya NIA ta yaba rushe-rushen da gwamnatin jihar Kano ke yi a jihar.