HARKALLAR DALOLI: Majalisar Jihar Kano ta kamo hanyar binciken
Majalisar Jihar Kano ta kamo hanyar binciken
Majalisar Jihar Kano ta kamo hanyar binciken
An dade ana kai ruwa rana a majalisar dokokin jihar Kano.
"Dama bisa ga yanayin mulkin dole ne gwamnan jihar ya neme mu akan haka.”
Majisar ta nada shugaban masu rinjaye na majalisar Abdullahi Ata a matsayin sabon Kalakin Majalisar.
Ya ce irin haka shiri ne na makiyansa amma babu kamshin gaskiya a cikinta.
Kuma kamar yadda yake a dokar kasa a sashe na 128, muna da ikon gudanar da bincike akan sarkin.