An cafke ‘Yan bindigan da suka kashe sojoji biyar a jihar Filato
Agundu yace rundunar OPSH ta cafke wadannan mutane ne a maboyar su dake kauyen Bet a karamar hukumar Birikin Ladi.

Sanadiyyar haka sun tarwatsa su sannan da yawa daga cikin su sun tsira da raunuka.