An yi garkuwa da Dagacin garin Labo, jihar Katsina byMohammed Lere June 12, 2019 0 Mahara sun arce da Dagacin garin Labo, dake karamar hukumar Batsari, a jihar Katsina.