Yadda Abba Kyari ya ‘ribbaci’ Buhari ya kwace Shirin Ruga daga hannun Osinbajo
Dama kuma tun farko Buhari ne da kan sa ya nada Osinbajo cewa shi ne zai jagoranci shirin tare da ...
Dama kuma tun farko Buhari ne da kan sa ya nada Osinbajo cewa shi ne zai jagoranci shirin tare da ...
A yau Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo zai kaddamar da Sabon Tsarin Kiwon Dabbobi a Jihar Adamawa.
Musamman mazauna yankunan kudancin Najeriya, duk sun tsoki lamirin gwamnati akan wannan shiri.
Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan wata ganawa ya yi tare da Shugaba Muhammadu Buhari Buhari a Fadar Shugaban Kasa.
Idi Aba can ne mahaifar Wole Soyinka a jihar Ogun.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatar da shirin gina wa Fulani makiyaya rugage.
Ya zuwa yanzu dai jihohi 12 ne suka nuna bukatar kafa wa makiyaya rugage a cikin su.