SABON RUƊANIN PDP DAGA KUDU: Edwin Clark ya nemi Gwamna Okowa ya sauka daga takarar mataimakin Atiku a PDP
Ai mutumin nan ya yaudare mu. Mun zauna mun amince cewa Okowa mayaudari ne, don haka ba za mu sake ...
Ai mutumin nan ya yaudare mu. Mun zauna mun amince cewa Okowa mayaudari ne, don haka ba za mu sake ...
Sai da manya suka shiga cikin maganar sannan Ali Nuhu ya janye wannan kara da ya shigar a kotu.
Duk inda muka tafi a fadin duniya ana nuna mu kamar marasa gaskiya.