DA ZAFI-ZAFI: Kotu ta daure Orji Kalu shekaru 12 a kurkuku
Da ya ke yanke hukunci, Mai Shari’a Mohammed Idris ya kama Kalu da laifin zambar kudade naira bilyan 7.65
Da ya ke yanke hukunci, Mai Shari’a Mohammed Idris ya kama Kalu da laifin zambar kudade naira bilyan 7.65
Kalu ya jawo wa Mai Shari'a wata aya mai lamba 126 da ke cikin Dokar Gabatar da Shaidu
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...
Zai ci gaba da zama tsare a hannun EFCC har zuwa ranar 19 Ga Satumba, 2017, ranar da alkalin Babbar ...