HARSHEN-DAMO KO HAWAN-ƘAWARA: Yadda Shugaban Babbar Kotun Tarayya ya ɓalgaci sashen shari’ar harƙallar Minista Amaechi daga wani alƙali ya tura ga wani alƙali
Ai kawai tunda ya bi son ran Minista Amaechi ya biya masa buƙatar sa, babu yadda za a yi adalci ...