HARKALLAR STAMP DUTY: Buhari ya bani damar tsige Emefiele daga gwamnan babban bankin Najeriya – Gudaji Kazaure
Garba Shehu ya ce Gudaji ai kowa ya san cewa mutumin Shugaban Ƙasa ne, babu mai iya hana shi ganin ...
Garba Shehu ya ce Gudaji ai kowa ya san cewa mutumin Shugaban Ƙasa ne, babu mai iya hana shi ganin ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ƙaryata zargin an dagargaje naira tiriliyan 89 na wasu kuɗaɗen harajin da aka daɗe ana tarawa.
Hakan ta faru ne a lokacin da ake shirye-shiryen zuwan Gwamna Badaru kamfen a Kazaure.