Ronaldo ya lallasa Barcelona a Camp Nou
Abu kamar wasa dai, sai da Juventus ta jefa kwallaye 3 a ragar Barcelona ita kuma Barcelona ba ta iya ...
Abu kamar wasa dai, sai da Juventus ta jefa kwallaye 3 a ragar Barcelona ita kuma Barcelona ba ta iya ...
Ga yadda ƙungiyoyin kwallon kafan za kara
Ita sai Juventus ce ke kan gaba a gasar Seria A, amma da sauran wasanni 12 da ba a karasa ...
Messi ya lashe kyautar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Juventus na da Douglas Costa da Dybala, kuma ko babu Ronaldo su na ci ma ta kwallaye.
Dani Alves ya ci kofi a Spain, Italy, France da Champions Lague biyu a Barcelona.
An dai tashi wasan Portugal na da 5, ita kuma Lithuania na da 1 tal.
Wasan Ajax da Juventus ba zai taba hana kociyan Juvi, Massimilano Allegri barci ba, ko kadan.
An taba cin David Beckham tara, an ci Lionel Messi, Xabi Alonso da sauran su da dama.
Dukkan kwallayen dai Pjanic ne ya ci su a bugun daga kai sai mai tsaron gida.